• Labaran yau

  Maza da mata sun tube zindir domin nuna adawa da cin zarafin dabbobi a Duniya

  Masu karadin kare hakkin dabbobi a Duniya sun tube zindir maza da mata suka kwanta a kasa aka zuba masu wani jini wanda ba na gaske bane a jikinsu, domin su nuna adawa da yadda ake cin zarafin dabbobi a Duniya wanda suka baje ranar 16 ga watan Disamba a Plaça de Catalunya, yayin da wata mace tsirara take rike da allo da ke dauke da bayanin "rayuka nawa za a kashe saboda burodi 1 ?" da yaren Spanish.

  Wannan zanga-zangar ta bana an gudanar ne domin nuna adawa da yada ake amfani da laida a wajen harkar yau da kullum, kuma sakamakon haka , dabbobi za su iya cin laidar, hakan zai iya haifar masu da matsala, har ma ya kai su ga mutuwa.

  Wata kungiyar karadin kare hakkin dabbobi a Spain da Latin Amurka ce ta shirya wannan lamarin na bana.


  DAGA ISYAKU.COM

  Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/KIHbQShlAs2GexpIYyxleG

  Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Maza da mata sun tube zindir domin nuna adawa da cin zarafin dabbobi a Duniya Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });