• Labaran yau

  Manyar duwawu da Allah ya bani ya jawo mini daukaka- Mace mafi girman duwawu a Afrika

  Wasu masu binciken kwakwap sun gano cewa  Nice Eudoxie Yao yanzu haka ita ce ta fi kowace mace manyan baya (duwawu) a fadin nahiyar Afrika.

  Yar kasar Ivory coast wacce ke da karancin fahimtar harshen Ingilishi, ta sami kanta cikin daukaka da ya sa manyan mutane da kamfuna suna tuntubarta domin sha'anin karuwa dangane da kyautar da Allah ya bata na manyan duwawu, wanda yanzu haka ya zama mata sanadin daukaka.

  Gidajen Radio da Talabijin da dama a kasar ta Ivory coast suna riga-riga wajen kiran Nice Eudoxie Yao, domin ta halarci shirye shirye da suke gabatarwa tana amsa tambayoyi da suka shafi kula da jiki da yadda mace za ta sami manyan duwawu, musamman tambayoyi daga yan mata da matan aure a kasar ta Ivory coast.
  DAGA ISYAKU.COM

  Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/KIHbQShlAs2GexpIYyxleG

  Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Manyar duwawu da Allah ya bani ya jawo mini daukaka- Mace mafi girman duwawu a Afrika Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });