• Labaran yau

  Duba irin bala'i da ke faruwa yayin ketarawa zuwa Libya ko Turai ta Hamada | isyaku.com

  Ketarawa zuwa turai ta Hamadar Sahara ba alhairi bane, domin dai zafi ko sanyin Sahara kadai ma kalubale ne sakamakon yadda mutane da dama ke mutuwa kuma har  yanzu matasa sun kasa gano irin kalubale da ke hanyar Hamada ko ta Teku. Ketarawa zuwa kasar Libya ko Turai ba shi ne saamun arziki ba.

  Domin dai gidajen Kurkuku na kasar Libya na nan suna jiranku, hakazalika kishin ruwa da kadaici a cikin Hamada na jiranku.

  Kalli hotunan irin ababen da ke faruwa a hanyoyin zuwa kasar Libya ko Turai ta Hamada.

  DAGA ISYAKU.COM

  Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

   Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/KIHbQShlAs2GexpIYyxleG

  Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Duba irin bala'i da ke faruwa yayin ketarawa zuwa Libya ko Turai ta Hamada | isyaku.com Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });