Kalli yadda Gwamna Rochas Okorocha ya sheka rawa tare da wasu 'yan mata | isyaku.com

Gwamnan jihar Imo Rochas Okorocha, ya kai ziyarar bazata a wajen atisayen rawa a babban filin taro na IICC da ke Owerri babban birnin jihar.

Gwamnan ya shiga cikin samari da yan mata masu atisayen rawa, kuma shi ma ya taka rawar.

Gwaman ya kai ziyarar ne domin ya gane ma idonsa yadda ake tafiyar da tsari da shiri domin fuskantar babban bikin raye-rayen al'adun gargajiya, da za a gudanar ranar 23 ga watan Disamba 2018, wanda za a yi a babban filin Hero's square a birnin Owerri.

Kalli bidiyo a kasa 👇👇👇DAGA ISYAKU.COM

Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/KIHbQShlAs2GexpIYyxleG

Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
Previous Post Next Post