• Labaran yau


  Kalli sabuwar waka da Dino Melaye ya yi wa shugaba Buhari da APC

  Sanata Dino Melaye, ya sake rera wa shugaba Buhari da jam'iyar APC sabuwar waka. Sanatan ya raba gari da jam'iyar APC ne bayan rigima ta shiga tsakaninsa da Gwamnan jihar Kogi Yahaya Bello, wanda daga bisani ya kai ga shi Sanatan ya fuskanci wulakanci da tozarci a fagen siyasar jihar Kogi.

  Latsa wannan bidiyo a kasa ka kalla๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡
  DAGA ISYAKU.COM

  Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/KIHbQShlAs2GexpIYyxleG

  Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Kalli sabuwar waka da Dino Melaye ya yi wa shugaba Buhari da APC Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama