• Labaran yau

  Kalli mace da take son ta zama mace mafi girman cinyoyi a Duniya | isyaku.com

  Bobbi-Jo Westley wata mata ce da ta raja'a da son kasancewa mace mai manyan cinyoyi, ta yanke shawara cewa tana son ta zama mace mafi girman cinyoyi a Duniya ko da za ta mutu ne wajen ganin ta yi duk abin da zai sa cinyoyinta su girma  .

  Yanzu haka girman cinyoyin Bobbi-Jo Westley ya kai inci 95, wanda hakan ya sa ta dara mace mafi girman cinyoyi a Duniya Mikel Ruffinelli da inci 4.

  Yanzu haka Bobbi-Jo tana da dimbin masoya a shafinta na sada zumunta. Hakazalika miliyoyin mutane ne ke kasuwanci da hotonta a fadin Duniya.

  Domin burge magoya baya da masoyanta, Bobbi-Jo takan shirya wani taron nishadantarwa inda take saka ababe daban-daban kuma ta zauna a kansu domin su fashe ko su watse a kasar Britaniya .
   


  DAGA ISYAKU.COM

  Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/KIHbQShlAs2GexpIYyxleG

  Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Kalli mace da take son ta zama mace mafi girman cinyoyi a Duniya | isyaku.com Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });