Gwamnan jihar Kogi Yahaya Bello ya kori Kwamishinan al’adu na jihar Arome Adoji.Sakataren Gwamnatin jihar Folashade Ayoade Arike, ne ya fitar da sanarwar korar Kwamishinan inda aka maye gurbinsa da Dakta Paul Ugbede Ebije.Zuwa yanzu ba a bayyana dalilin korar kwamishinan ba.
DAGA ISYAKU.COM
Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/KIHbQShlAs2GexpIYyxleG
Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi