• Labaran yau

  Girma ya fadi, kalli abin da ya faru da wani matashi da ya aikata halin bera

  Wan matashi ya gamu da fushin matasa bayan sun kama shi ya yi sata a garin Isinweke da ke karamar hukumar Ihitte/Uboma a jihar Imo. Domin dai wadannan matasa sun wulakanta wannan saurayin ta hanyar yi masa duka, daga bisani suka zagaya da shi a cikin gari bayan sun yi masa ado da ganyen itaciya wanda ke nuna kaifin abin kunya da ya aikata a wannan garin.

  Daga bisani kuma matasan suka kai wannan saurayi tsakiyar kasuwar garin kuma suka tube shi suka sake yi masa duka.

  Yayin da wannan ke faruwa, wasu yan siyasa da ke zaune a kan dukiyar talakawa suna cin karensu ba babbake cikin natsuwa da kwanciyar hankali a fadin Najeriya.

  DAGA ISYAKU.COM

  Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/KIHbQShlAs2GexpIYyxleG

  Domin Gyara Wayarka Ka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Girma ya fadi, kalli abin da ya faru da wani matashi da ya aikata halin bera Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });