• Labaran yau

  Gabadaya iyali sun halaka a mumunar hadarin mota bayan taho mu gama da tilera

  Wani mumunar hadarin mota ya yi sanadin mutuwar iyalin wani gida gaba daya a kan babban titin Benin zuwa Auchi a karamar hukumar Etsako ta yamma a jihar Edo, yayin da suke kan haryarsu ta zuwa shagulgular Kirsimeti ranar Llahadi.

  ISYAKU.COM ya gano cewa karamar motar ta yi taho mu gama ne da wata babbar motar tilera kuma nan take iyalin gida daya da ke cikin karamar motar suka mutu har da kananan yara.

  Wannan lamari ya haifar da babban rudani musamman ga fasinjoji da direbobi da suka yi taro a wajen da lamarin ya faru cikin sanyin jiki, da tausayin yadda wannan lamari ya faru da mutanen gida daya har da 'ya''yansu suka mutu.

  DAGA ISYAKU.COM

  Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/KIHbQShlAs2GexpIYyxleG

  Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Gabadaya iyali sun halaka a mumunar hadarin mota bayan taho mu gama da tilera Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });