• Labaran yau

  Duba Yawan Jarirai Da UNICEF Ta Yi Harsashen Za A Haifa A Najeriya Ranar 1/1/2019

  Asusun kula da yara kanana na Majalisar Dinkin Duniya UNICEF, ta yi harsashen cewa kimanin Jarirai 25,685 ne za a haifa a ranar sabuwar shekara watau Talata 1/1/2019 a Najeriya

  Wakilin UNICEF na rikon kwarya a Najeriya Pernille Ironside, ya shaida wa kampanin dillancin labarai na Najeriya haka ranar Litinin a Abuja.

  Ya ce an yi wannan harsashe ne ta hanyar la'akari da yawan Jarirai da za a haifa a kasarnan, wanda ya kai kashi 6.5 na yawan adadin Jarirai 395,072 da ake harsashen za a haifa a fadin Duniya a ranar Talata 1/1/2019.

  Ironside ya ce, Najeriya ce za ta fi yawan Jarirai da za a haifa a wannan ranar, wacce ita kadai za ta samar da kashi 40 na yawan Jarirai da za a haifa a nahiyar a yammaci da tsakiyar Afrika, da kuma fiye da kashi 23 da za a haifa a yankin Sahara na Afrika.
   
  DAGA ISYAKU.COM

  Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

   Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/KIHbQShlAs2GexpIYyxleG

  Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Duba Yawan Jarirai Da UNICEF Ta Yi Harsashen Za A Haifa A Najeriya Ranar 1/1/2019 Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });