• Labaran yau

  Duba yadda wata al'umma ta wulakanta wani tsoho sakamakon aikata tsafi a kauyen | ISYAKU.COM

  Kai jama'a, da ranar yau ne fa wani tsoho mai suna Celestine Oduocha, ya gamu da jarabawar rayuwa bayan al'ummar kauyensu, sun wulakanta shi ta hanyar tozarta, bayan sun zarge shi da kasancewa Matsafi,. Wannan lamarin ya faru yau a kauyen Umuagwu Umuoma na garin Nekede da ke karamar hukumar Owerri ta yamma a jihar Imo.

  Wannan ya auku ne bayan wani mutum ya yi ikirarin cewa suna aikata wannan tsafi tare da wannan tsoho, kuma shi ya tuba, sakamakon haka ya tona asirin wannan tsoho.

  Bayan da abokin aikata tsafnsa ya shaida wa jamaa'a abin da wannan tsoho ke aikatawa, jama'a sun yi ma gidansa diran mikiya, kuma suka caje gidan, suka gan wasu ababe da ke da alaka da tsafi, nan take suka wulakanta tsoho, kuma suka dora masa wadannan ababe, daga bisani suka zagaya da shi gari domin kowa ya  gana shi.

  DAGA ISYAKU.COM

  Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/KIHbQShlAs2GexpIYyxleG

  Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Duba yadda wata al'umma ta wulakanta wani tsoho sakamakon aikata tsafi a kauyen | ISYAKU.COM Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });