• Labaran yau

  Wani Hoton Karshe Da Aka Dauka Na Marigayi Shehu Shagari Lokacin Jinya

  An sami bayyanar wani hoton tsohon shugaban kasa Marigayi Alhaji Shehu Aliyu Usman Shagari wanda yake daya daga cikin hotunansa da aka dauka wanda su ne na karshe da aka dauka gabanin rasuwarsa ranar Juma'a 28 ga watan Disamba 2018, bayan wata gajeruwar rashin lafiya.

  Wani ma'aikacin Médecins Sans Frontières watau Doctors Without Border da turancin Engilishi Bello Ashafura ne ya dauki wannan hoto tare da marigayin, wanda yana cikin wa'danda suke kula da marigayin a lokacin da yake jinya .
   
  DAGA ISYAKU.COM

  Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/KIHbQShlAs2GexpIYyxleG

  Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Wani Hoton Karshe Da Aka Dauka Na Marigayi Shehu Shagari Lokacin Jinya Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });