• Labaran yau

  Dan Sarkin Kano Aminu Sanusi zai Angonce, kalli kyawawan hotunan gabanin aure

  Dan Mai Martaba Sarkin Kano watau Aminu Sanusi zai Angonce, wacce zai aura ita ce Zainab Ali Bashir.

  Aminu Sanusi ya ruwaito a shafinsa na Instagram cewa " Babu abin da ya fi nagartacciyar mata ko aure, abin da kake bukata shine samun mata mai fahimta da ladabi, bayan shekaru da dama ina lalabe, daga karshe dai na samo Zinariya ta..saboda haka Samari da Yan Mata, ku bani dama in gabatar maku da Gimbiyar Kano...Fulani Zainab Ali Bashir".
  DAGA ISYAKU.COM

  Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/KIHbQShlAs2GexpIYyxleG

  Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Dan Sarkin Kano Aminu Sanusi zai Angonce, kalli kyawawan hotunan gabanin aure Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });