• Labaran yau

  'Dan Jarida Ya Banka Ma Kanshi Wuta Domin Nuna Adawa Da Matsanancin Halin Rayuwa | isyaku.com

  Mahukunta a 'kasar Tunisia sun tabbatar da mutuwar wani 'dan Jarida ranar Litinin, Abdel Razaq Zorgi 'dan shekara 32, ya banka ma kanshi wuta ne ya kone, domin ya nuna adawa da matsananci halin rayuwa da rashin aikin yi a 'kasar.

  'yansada sun yi ta harba barkonon tsohuwa a kan 'dimbin jama'a da suka yi da zanga-zanga da dare ranat Litinin a birnin Kesserine kilomita 270, watau Mile 165 daga babban birnin 'kasar, inda suka yi ta kone-konen tayoyi, kuma suka dakile hanyoyi da ke shiga unguwanni a birnin.

  Mai magana da yawun Ministan cikin gida na 'kasar Tunisia Sofiane Al-Zaq ya ce, masu zanga-zangan sun raunata 'yansanda shida, amma an kama mutum tara daga cikin su.
   
  DAGA ISYAKU.COM 
   
  Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews 
   
  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/KIHbQShlAs2GexpIYyxleG 
   
  Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: 'Dan Jarida Ya Banka Ma Kanshi Wuta Domin Nuna Adawa Da Matsanancin Halin Rayuwa | isyaku.com Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });