• Labaran yau

  'Dalibai sun tube zindir domin daukar hoton Kalandar taimakon gajiyayyu | isyaku.com

  Wasu 'dalibai maza da mata sun tube zindir suka dauki hotuna a Jami'ar Bristol da ke kasar Ingila, wanda  kungiyoyi 12 suka bayar da wakilci a Jami'ar domin daukar hoton Kalandar neman agaji ga gaiyayyu na shekara ta 2019.

  Wannan Kalanda dai Jami'ar Bristol ne ta shirya kaddamar da shi , wanda aka yi ma taken Tarawa da Bayarwa, watau Raising and Giving (RAG) society, wanda ake mika kacokam kudin da aka tara ga gajiyayyu da masu karamin karfi a kasar ta Ingila.

  Rahotanni sun ce an fara samun fa'ida daga wannan Kalanda, domin dai 'dimbin jama'a suna ta bayar da taimako, sakamakon annashuwa da nishadi da wasu jama'a suka ce hotunan sun haifar.

  DAGA ISYAKU.COM

  Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

   Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/KIHbQShlAs2GexpIYyxleG

  Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: 'Dalibai sun tube zindir domin daukar hoton Kalandar taimakon gajiyayyu | isyaku.com Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });