• Labaran yau

  Kalli yadda dakarun soji da DSS suka halaka yan ta'adda a gandun dajin Goronyo

  Jami'an hukumar DSS da na sojin Najeriya sun kai wani harin hadin guiwa na bazata kan sansanin wasu 'yan ta'adda a gandun daji na Goronyo da ke karamar hukumar Tangaza a jihar Sokoto.

  Dakarun sun yi nassarar tarwatsa gungun 'yan ta'addan kuma suka kashe da dama daga cikinsu. 'Yan ta'addan na kokarin kafa sansanin horar da masu tsatsaurar ra'ayin Islama ne kafin harin na jami'an tsaro.

  Askarawan soji da DSS sun kama wasu tarin makamai har da tutar Jihadi na wadannan mutane wanda ya yi kama da na Al-shabab.

  Sai dai bayanai sun ce akasarin wadanda aka kashe 'yan asalin kasar Mali ne da ke da sansani a gandun daji tsakanin Najeriya da jamhuriyar Niger.

  DAGA ISYAKU.COM

  Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/KIHbQShlAs2GexpIYyxleG

  Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Kalli yadda dakarun soji da DSS suka halaka yan ta'adda a gandun dajin Goronyo Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });