• Labaran yau

  Cikin Hotuna: Yadda 'Dan gidan Mai Martaba Sarkin Kano Ya Angonce

  A karshen makon da ya gabata ne aka daura aure 'dan gidan Mai Martaba Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II, Aminu Sanusi III tare da Amaryarsa Zainab Ali Bashar. An yi addu'ar daurin auren ne a Masallacin Al-Furqan da ke titin Alu Avenue a unguwar Nassarawa GRA Kano.


  Yarima Aminu Sanusi hafsan 'dansandan Najeriya ne mai mukamin ASP, Amaryarsa kuma diya ce ga Dr Sani Ali Bashir.

  Manyan baki a wajen addu'ar har da Biloniya Aliko Dangote, Biloniya 'yar kasuwa Bola Shagaya da sauransu.
  DAGA ISYAKU.COM

  Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

   Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/KIHbQShlAs2GexpIYyxleG

  Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Cikin Hotuna: Yadda 'Dan gidan Mai Martaba Sarkin Kano Ya Angonce Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });