• Labaran yau


  Buhari Zai Ci Gaba Da Kira na "Maigida" Har Bayan Rayuwata - Obasanjo | isyaku.com

  Tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo, ya ce shugaba Buhari zai ci gaba da kiransa "Maigida"  watau "Sir" har bayan rayuwarsa. Ya kuma ce yana da hujjar ci gaba da yin suka ga lamurran Buhari domin shi shugaba ne gareshi a zamanin da yake shugaban kasa, ya nada Buhari a matsayin Kwamishinan albarkatun man fetur a watan Maris na 1976, mukami da yanzu ake kira Minista.

  Obasanjo ya yi wadannan kalaman ne yayin da yake jawabi a ranar shagulgulan Ibogun 2018 a jihar Ogun kudu maso yammacin Najeriya.
   
  DAGA ISYAKU.COM

  Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/KIHbQShlAs2GexpIYyxleG

  Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Buhari Zai Ci Gaba Da Kira na "Maigida" Har Bayan Rayuwata - Obasanjo | isyaku.com Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama