• Labaran yau

  Ba kunya ba tsoron Allah, an kama masoya na zina a cikin mota da tsakar rana kiri kiri

  Jama'ar wata unguwa a kudancin kasarnan sun kunyata wasu ,masoya da suka sami wuri da babu hayaniya ko yawaitar gittawar jama'a, kuma suka tube suka fara lalata a cikin mota, yanayi da ya ankakarar da wasu matasa da suka sa ido kan abin da ke faruwa a motar.

  Bayan matasan sun lallabo sun zo wajen wannan motar ne sai suka gan abin mamaki, domin dai sun tarar da wannan saurari turmi tabarya da rana tsaka kiri kiri yana kerewa, watau lalata da wannan yarinya.

  Nan take samarin suka ki barin masoyan su saka kayakinsu, kuma suka dinga daukan su hotuna kamar yadda ka gan budurwar bata ko saka Pant nata ba tana kuka tana rokon a yi masu afuwa.

  DAGA ISYAKU.COM

  Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/KIHbQShlAs2GexpIYyxleG

  Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Ba kunya ba tsoron Allah, an kama masoya na zina a cikin mota da tsakar rana kiri kiri Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });