• Labaran yau

  Asirin matar aure ya tonu bayan ta aika ma saurayi hotunan tsiraicinta

  Wata matar aure ta shiga uku bayan hoton tsiraici da ta tura ma wani saurari ya bayyana a shafukan intanet. Rahotanni sun ce matar ta dau watanni tana harkar soyayya da wani saurayi, sakamakon haka ta tura masa wadannan hotuna.

  Saidai asirinta ya tonu bayan an sami kuskuren bayyanar wadannan hotuna a intanet

  Wata majiya ta ce wannan matar aure tana da igiyar aurenta kuma har da yara biyu a gidan mijinta, amm duk da haka take harka irin ta soyayya tare da wani saurayi da ta aika masa wa'dannan hotunan tsiraici kafin Allah ya tona asirinta.

  An dai boye sunan wannan mata da kuma garin da lamarin ya faru bisa dalilai na musamman, amma lamarin ya faru ne a kudu maso gabacin Najeriya.

  DAGA ISYAKU.COM

  Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/KIHbQShlAs2GexpIYyxleG

  Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Asirin matar aure ya tonu bayan ta aika ma saurayi hotunan tsiraicinta Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });