• Labaran yau

  An tsinci gawar wata mace tsirara a tsakiyar titi da Tantabara a kan ta

  Al'umman birnin Onitsha na jihar Anambra sun wayi gari a safiyar yau da ganin wani abin mamaki, sakamakon gawar wata mace da aka gani tsirara yashe a tsakiyar titi kusa da randabawal na Makarantar Dennis Memorial Grammer DMGS a birnin na Onitsha.

  Majiyarmu ta ce an saka wani Tantabara da kudaden Kwabbai a kan gawar wannan mata

  Wannan lamari dai ya tayar da hankalin jama'ar wannan unguwa yanzu haka. Tuni dai yansanda suka dauke wannan gawa daga tsakiyar titi.

  Wannan ya faru ne bayan yan makonni da suka gabata an tsinci gawakin wasu yan mata da aka yi masu zindir kuma aka kashe su a Umunze, na karamar hukumar Orumba ta kudu a jihar Anambra.


  DAGA ISYAKU.COM

  Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/KIHbQShlAs2GexpIYyxleG

  Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: An tsinci gawar wata mace tsirara a tsakiyar titi da Tantabara a kan ta Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });