• Labaran yau

  An kashe wani shugaban jam'iyar APC tare da mutum uku a wata jihar kudu | isyaku.com

  Bisa ga dukkan alamu kashe-kashen jama'a da ke da nasaba da siyasa ya sake kunno kai a jihar Rivers, bayan an kashe wasu matasa guda hudu da ke goyon bayan jam'iyar APC a yana yi na mumunar kisar gilla.

  An kashe Shugaban jam'iyar APC na mazaba ta 7 a Oone da ke karamar hukumar Eleme Mr Jona Chu bayan, an harbe shi da bindiga a kai.

  An kashe shi tare da wasu matasa magoya bayan jam'iyar APC a karamar hukumar Abua/Odual jim kadan bayan ya dawo daga halartar wani taro, kuma ya sauka a gidansa tare da wadannan matasa 'yan APC, sai maharan suka kai masu farmaki suka halaka su hudu.

  Idan baku manta ba, ko a wata da ta gabata, mun kawo maku labarin yadda wasu mahara suka kashe wani jigo a jam'iyar APC a karamar hukumar Ikwerre a jihar Rivers Mr Samuel Wanjoku, a kusa da unguwar Ipo a garin Ikwerre.

  DAGA ISYAKU.COM

  Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/KIHbQShlAs2GexpIYyxleG

  Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: An kashe wani shugaban jam'iyar APC tare da mutum uku a wata jihar kudu | isyaku.com Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });