• Labaran yau

  Hotuna: An kashe tsohon kwamandan askarawan Najeriya Air Marshal Alex Badeh. | isyaku.com

  Tsohon kwamandan askarawan Najeriya Chief of Defence Staff, Air Chief Marshal, Alex Badeh (retd.) ya mutu ranar Talata. Wasu yan bindiga ne suka kashe tsohon kwamandan bayan sun buda wa matarsa wuta da bindigogi.

  Marigayin yana kan hanyarsa ta dawowa ne daga gonarsa, kafin 'yan bindigar su tare motarsa a kan hanyar Lafia zuwa Abuja.


  DAGA ISYAKU.COM

  Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/KIHbQShlAs2GexpIYyxleG

  Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Hotuna: An kashe tsohon kwamandan askarawan Najeriya Air Marshal Alex Badeh. | isyaku.com Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });