• Labaran yau

  An kama wadanda suka shiga gidan wani Alhaji domin su sace shi a Faskari

  Rundunar 'yansandan jihar Katsina ta cafke wani kusurgumin mai sace mutane domin karban kudin fansa a karamar hukumar Faskari.

  Asirinshi ya tonu ne bayan ya jagoranci 'yan kungiyarsa suka shiga gidan Alh. Basiru Bala domin su sace shi a kauyen Kamfanin Daudawa da ke karamar hukumar Faskari

  Wanda aka kama ya shaida wa 'yansanda cewa shi ne tare da sauran 'yan kungiyarsa da suka tsere suke sace sacen mutane a yankin na Faskari.'yansanda na ci gaba da bincike tare da kokarin farautar sauran 'yan kungiyar da suka tsere.

  DAGA ISYAKU.COM

  Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/KIHbQShlAs2GexpIYyxleG

  Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: An kama wadanda suka shiga gidan wani Alhaji domin su sace shi a Faskari Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });