• Labaran yau

  An kama malamin makaranta dan shekara 63 turmi tabarya yana yi wa yar shekara 6 fyade | ISYAKU.COM

  Allah ya tona asirin wani tsoho dan shekara 63 mai suna Mr. Oyadonga, bayan an kama shi turmi tabarya yana yi ma wata karamar yarinya yar shekara 6 fyade a birnin Yenagoa na jihar Bayelsa.

  Shi dai Mr. Odonga, Malami ne a makarantar koyar da ilimi na BYCAS Bayelsa State College of Arts and Science.

  Fusatattun jama'a da suka kama shi, sun lafta masa dan karen duka, daga bisani suka kira yansanda suka mika shi domin ya fuskanci tuhuma.

  DAGA ISYAKU.COM

  Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/KIHbQShlAs2GexpIYyxleG

  Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: An kama malamin makaranta dan shekara 63 turmi tabarya yana yi wa yar shekara 6 fyade | ISYAKU.COM Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });