• Labaran yau

  An halaka wasu yansanda 6 da ke rakiyar wani Fursuna.Hotuna

  Wasu yansanda shida sun halaka sakamakon harbe harben bindiga da ya kaure tsakaninsu da wasu mutane da suka yi kokarin kwace wani Fursuna daga motar da yake ciki, wanda yansandan ke yi ma rakiya ranar Talata a kan babbar hanyar La Huerta, a jihar Jalisco a yammacin kasar Mexico.

  Mujalllar ISYAKU ya gano cewa yan bindigar sun biyo ayarin motoci uku ne da ke dauke da yansanda masu rakiya a mota ta farko da ta karshe, yayin da Fursunan tare da sauran Fursunoni ke cikin mota ta tsakiya, kuma nan take suka buda ma yansandan wuta da bindigogi masu sarrafa kansu.

  Wani babban jami'i Marisela Gomez Cobo ya ce an kama daya daga cikin maharan aka kuma kashe daya daga cikinsu.

  Tuni dai aka tura jirgi mai saukar Angula tare da karin soji da yansanda zuwa wannan yanki damin bin sawun wadanda suka kai harin da ake alakantawa da harkar dillalan miyagun kwayoyi.

  DAGA ISYAKU.COM

  Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/KIHbQShlAs2GexpIYyxleG

   Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: An halaka wasu yansanda 6 da ke rakiyar wani Fursuna.Hotuna Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });