• Labaran yau

  An Cafke 'Yan Arewa Masu Satar Mutane Domin karbar Kudin Fansa A Jihar Kudu | isyaku.com

  Dubun wasu masu satar mutane domin karban kudin fansa ta cika ranar Litinin, bayan yunkurin sace wani da suka yi a kauyen Shagari da ke birnin Akure na jihar Ondo ya ci tura. Wa'danda aka kama su ne Alhassan Saleh  'dan shekar 42 daga jihar Nassarawa, da kuma Yahaya Yakubu 'dan shekara 24 daga jihar Kano.

  Bayan jami'an tsaro sun sami labarin wannan barazana, sun yi habbaka kuma aka bi sawun wadannan bata gari inda aka gano su a wani daji a kauyen Ijelu, kan hanyar Owo. An kama masu garkuwa da mutanen kuma aka kubutar da wanda suka kama. Bayanai sun ce an kama wasu makamai daga hannun su.

  Manyan jama'ian tsaro na rundunar tsaro a jihar wa'danda suka hada da Kwamishinan 'yansanda Olugbenga Adeyanju, Kawamandan Birged na sojin surke na 32 Brigadier James Ataguba, Kwamandan NSCDC Mr. Pedro Ideba  da Mr S. Ayege Daraktar hukumar DSS dukkansu sun halara a wajen ceto wa'dannan mutane.

  DAGA ISYAKU.COM

  Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

   Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/KIHbQShlAs2GexpIYyxleG

  Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: An Cafke 'Yan Arewa Masu Satar Mutane Domin karbar Kudin Fansa A Jihar Kudu | isyaku.com Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });