• Labaran yau

  Amfani 8 Na Ganyen Wiwi A Jikin 'Dan Adam | isyaku.com

  Sau da yawa idan aka ambaci Wiwi, hankalin jama'a ya kan je ne ga rashin mutunci da zukar tabar Wiwi ke haddasawa ga bil'adama. Amma bincike ya nuna cewa za a iya amfani da Wiwi domin fuskantar wasu matsaloli na kiwon lafiya.

  Sakamakon haka ya sa wasu 'kasashe suka aminta da amfani da Wiwi a 'kasashensu, kamar kasar Jamus Germany, Jihohi 30 na kasar Amurka sun yi na'am da amfani da Wiwi domin maganin cutuka, sai kasar Ingila, Ireland Thailand da sauransu.

  Ga kadan daga cikin amfanin Wiwi domin magani:

  1. Damuwa
  2. Ciwon daji
  3. Matsanancin ciwon jiki
  4. Kumburin dubura sakamakon basir
  5. Matsanancin bakinciki
  6. Yanar ido
  7. Kumburin Hanta C
  8. HIV/AIDS

  Amm a Najeriya, amfanin da Wiwi haramun ne ga dokar 'kasa, kuma amfani da shi zai iya ja wa mutum fushin hukuma.Kuma ba wai kawai sai ka fara zukar tabar Wiwi ba, domin ba cewa aka yi a zuke shi kamar sigari ba. Kwararrun Likitoci ne kawai za su iya fayyace maka yadda za ka yi amfani da shi idan ya zama dole, kuma idan doka ta amince maka.

  Madogara: InhaleMD
  DAGA ISYAKU.COM 
  Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews 
  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/KIHbQShlAs2GexpIYyxleG 
  Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Amfani 8 Na Ganyen Wiwi A Jikin 'Dan Adam | isyaku.com Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });