• Labaran yau

  Allah ya tona asirin wata mata da ta yi kokarin yanke kan diyarta yar shekara 12 | ISYAKU.COM

  Wani abin mamaki ya faru a jihar Delta da yammacin ranar Laraba, bayan Allah ya tona asirin wata mata da ta yi kokarin ta kashe diyarta mai shekara 12 a Kpateghe da ke karamar hukumar Oghara Ethiope na arewa.

  Kururuwar yarinyar ya janyo hankalin jama'a da suka kawo dauki, kuma suka kubutar da yarinyar da aka sama da yanka a wuyanta, kuma jini na malala a jikinta. Wani abin mamaki kuma shine yadda mahaifiyar wannan yarinya ta kwanta a kasa, ta kasa tashi, bayan jama'a sun kama ta tana wannan aiki.

  Babu wani karin bayani dangane da wannan lamari kawo yanzu, kuma baubu wanda ya san musabbabin da ya sa wannan mata ta aikata wannan aiki kan diyar da ta haifa.

  DAGA ISYAKU.COM

  Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/KIHbQShlAs2GexpIYyxleG

  Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Allah ya tona asirin wata mata da ta yi kokarin yanke kan diyarta yar shekara 12 | ISYAKU.COM Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });