• Labaran yau

  Ala tilas aka bizine wata gawa tare da gado domin ta ki bari a bizine ta cikin akwatin gawa

  Wani abin mamaki ne ya faru yau a kauyen Mbabu, da ke garin Shangev-tiev a karamar hukumar Konshisha na jihar Benue, domin dai wata gawa ce ta wani mutum mai suna Ajingir Tsa ta ki shiga akwatin gawa da aka saba saka gawa kafin a bizine ta.

  Hakan ya sa ala tilasa aka bizine wannan mutum tare da gadonsa, wanda aka shinfida katifa, pilo da mayafin gado da aka lullube gawar. Wannan jana'iza ta ba mutane mamaki, duk da yake faruwar irin wannan ba sabon abu bane a kasar Tivi.

  Wata majiya ta shaida mana cewa, bisa al'ada, wadansu kauyuka sukan sa gawa ta tashi ta yi tafiya da kanta har zuwa bakin kabarin da za a bizine ta, saboda tsananin tsafi na al'ada.


  DAGA ISYAKU.COM

  Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/KIHbQShlAs2GexpIYyxleG

  Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Ala tilas aka bizine wata gawa tare da gado domin ta ki bari a bizine ta cikin akwatin gawa Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });