Legit Hausa
Labarin da ke shigo mana yanzu-yanzunan na nuna cewa
rundunar sojin 157 Strike Force Battalion sun yi artabu da yan ta'addan Boko
Haram misalin karfe 8 na daren yau Talata, 27 ga watan Nuwamba a jihar Borno.
Hukumar sojin ta bayyana cewa yan Boko Haram din sunyi
kokarin kai hari cikin karamar hukumar Kukawa amma sojin sun kawar dasu.
DAGA ISYAKU.COM
Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/KIHbQShlAs2GexpIYyxleG
Domin Gyara Wayarka Ka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI