• Labaran yau

  Yadda aka kashe wasu yan mata aka yanke nono da al'aurarsu bayan an yi masu zindir

  Sashen jakar magori na isyaku.com ya samo mana labarin yadda aka kashe wasu yan mata guda biyu bayan an tube su zindir, aka kuma yanke nono da al'aurarsu, daga bisani aka yar da gawakinsu a gefen hayar wani kauye  a Umunze cikin karamar hukumar Orumba ta yamma a jihar Anambra ranar Laraba.

  Idan baku manta ba, Mujallar isyaku.com ya kawo maku labarin yadda aka kashe wata mata yar shekara 30 mai suna  Chinyere Okoli ita ma aka yanke nono da al'aurarta, daga bisani aka yar da gawarta tsirara a gefen Chochin Katolika na Saint Mary a garin Ifitedunu da ke cikin karamar hukumar Dunukofia a jihar Anambra.

  DAGA ISYAKU.COM

  Copyright, do not copy and paste our news on your blog without express written permission from us.

  Shiga shafin mu na Facebook facebook.com/isyakunews

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/AlFUDQouyehJRacXxBzbX0

  Domin Flashin ko gyaran wayarka Garzaya zuwa SENIORA TECH,shago mai lamba 50, hawa na sama gefen hagu,TAUSHI PLAZA , yamma daga gidan marigayi Waziri Umaru,kan Tiltin Ahmadu Bello, Nassarawa, Birnin kebbi jihar Kebbi. Barka da zuwa gidan sauki wajen gyaran wayar salula a garin Birnin kebbi.
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Yadda aka kashe wasu yan mata aka yanke nono da al'aurarsu bayan an yi masu zindir Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });