• Labaran yau

  Wata budurwa ta turo saurayi daga bene hawa 3 ya fado,karanta dalili.Hotuna


  Wata budurwa  ta turo wani mutum mai suna Mandewo daga dakinta da ke hawa 3 a wani Hotel ya fado a kasa sakamakon zafafar gardama akan kudin kwanan gida a Hotel na Dana Palace da ke kan titin Avenues a kasar Zimbabwe , sakamakon haka Mandewo ya sami raunuka a kafafu, kai, baya, da wuyansa, kuma aka garzaya zuwa Asibiti da shi.

  Mandwewo dai bai mutu ba, ya shaida wa H-Metro cewa ya dauki budurwar ce a titi cikin motarsa, kuma suka aminta cewa zai bata Dala 5 bayan sun shakata, sai ya ce amma abin mamaki shine yadda wannan budurwa ta canja zance nan take cewa ala tilas ya bata Dala 100 ba kuma Dala 5 ba kamar yadda suka yi alkawari.

  Wannan lamari ne ya haifar da matsala da ya kai ga budurwar ta turo shi daga tagar dakin da ke bene hawa 3 kuma ya runtumo ya sha kasa. Mandewo ya ci gaba da cewa, ganin haka ke da wuya sai budurwar ta dauki makullin motarsa da ke cikin aljihun wandonsa kuma ta bude motar ta tsere da motar ganin cewa ya sami munanan raunuka sakamakon fadowa da ya yi, kenan ba zai iya yin komi ba.

  Duk da yake an kawo mashi dauki, domin yansanda sun kai shi wani Asibiti a Parirenyatwana kasar ta Zimbabwe, amma fa Mandewo ya damu ta hanyar rokon yansanda su kamo masa motarsa.

  DAGA ISYAKU.COM

  Copyright, do not copy and paste our news on your blog without expressed permission from us.

  Shiga shafin mu na Facebook facebook.com/isyakuweb

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/AlFUDQouyehJRacXxBzbX0

  Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com

  Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira

  WAYAR KA TA LALACE KO KANA BUKATAR FLASHING? 

  Garzaya zuwa SENIORA TECH,shago mai lamba 50, hawa na sama gefen hagu,TAUSHI PLAZA , yamma daga gidan marigayi Waziri Umaru,kan Tiltin Ahmadu Bello, Nassarawa, Birnin kebbi jihar Kebbi. Barka da zuwa gidan sauki wajen gyaran wayar salula a garin Birnin kebbi.
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Wata budurwa ta turo saurayi daga bene hawa 3 ya fado,karanta dalili.Hotuna Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });