• Labaran yau

  Wani kusurgumin dan fashi ya gamu da mumunar karshe a hannun yansanda


  Dubun wasu yan fashi da makami biyu da suka dade suna addabar al'ummar Igbodo a karamar hukumar Ika ta gabas a jihar Delta ya cika da safiyar Juma'a bayan jami'an yansanda sun bindige madugun kungiyar mai suna CHOPPING har lahira.

  CHOPPING da yan kungiyarsa sun kai harin fashi da makami ne a wata motar Tilerar siminti da ta lalace a wannan unguwa, kafin yansanda su yi masu dirar mikiya a daidai wajen da suke aikata ta'asar kuma yansanda suka bindige CHOPPING nan take.

  Rahotanni da isyaku.com ya tattara ya nuna cewa CHOPPING da kungiyarsa sun shafe shekaru suna addabar wannan al'umma kafin yansanda su bindige shi ranar juma'a.


  DAGA ISYAKU.COM

  Copyright, do not copy and paste our news on your blog without express written permission from us.

  Shiga shafin mu na Facebook facebook.com/isyakunews

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/AlFUDQouyehJRacXxBzbX0

   Domin Flashin ko gyaran wayarka Garzaya zuwa SENIORA TECH,shago mai lamba 50, hawa na sama gefen hagu,TAUSHI PLAZA , yamma daga gidan marigayi Waziri Umaru,kan Tiltin Ahmadu Bello, Nassarawa, Birnin kebbi jihar Kebbi. Barka da zuwa gidan sauki wajen gyaran wayar salula a garin Birnin kebbi.
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Wani kusurgumin dan fashi ya gamu da mumunar karshe a hannun yansanda Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });