• Labaran yau

  Tap di, karanta yadda wata gawa ta tashi yayin da ake gudanar da jana'iza

  Wani tsoho da ake kyautata zaton ya mutu, ya sake tashi a lokacin da ake yi masa wankan gawa a gabas maso yammacin Rajastan na kasar India. Budh Ram dan shekara 95 ya mutu ne bayan ya yi fama da ciwon kirji.

  likitoci sun ce Ram ya mutu ranar Asabar kuma aka gayyato wani malamin addinin Bhuda domin ya shirya jana'izan Ram, amma bayan an fara gudanar da wankan gawa, sai Ram ya fara motsi bayan an zuba masa ruwa a kirji, daga bisani kuma ya mike zaune.

  Tun farko dai yayansa da yanuwansa sun aske gashin kansu bisa al'adar zaman makoki a addinin Bhuda, amma sai ga gawa ta tashi.
   
  DAGA ISYAKU.COM

  Copyright, do not copy and paste our news on your blog without express written permission from us.

  Shiga shafin mu na Facebook facebook.com/isyakuweb

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/AlFUDQouyehJRacXxBzbX0

  Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira

  WAYAR KA TA LALACE KO KANA BUKATAR FLASHING? 

  Garzaya zuwa SENIORA TECH,shago mai lamba 50, hawa na sama gefen hagu,TAUSHI PLAZA , yamma daga gidan marigayi Waziri Umaru,kan Tiltin Ahmadu Bello, Nassarawa, Birnin kebbi jihar Kebbi. Barka da zuwa gidan sauki wajen gyaran wayar salula a garin Birnin kebbi.
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Tap di, karanta yadda wata gawa ta tashi yayin da ake gudanar da jana'iza Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });