SANARWA: Malaman addinin Musulunci za su fara amsa tambayoyin ku a isyaku.com

Mujallar isyaku.com ya fito da wani shiri domin amsa tambayoyin ku dangane da matsaloli da suka shafi rayuwar yau da kullum bisa tsari na addinin Musulunci. Bisa wannan dalili ne ya sa muke bukatar jama'a su aiko mana da tambayoyi danganee da abin da ya yi masu duhu ko ya daure masu kai a kan wasu ababe na rayuwa.

Mun tsara Malamai da za mu dinga tuntubarsu domin amsa  maku wadannan tambayoyi. Za ku iya tuntubar mu a adireshin mu na Email ISYAKULABARI@GMAIL.COM ko a cika FORM wanda ke daga kasan shafin mu a kowane labari muka wallafa.

Sai a dau himma domin kara shiga haske dangane da sanin hukunce hukunce da suka shafi lamurran mu na yau da kullum bisa tsari na addinnin Musulunci.

Shugaban karamar hukumar Kalgo a jihar Kebbi, Alhaji Umar Namashaya Diggi ne ya dauki nauyin wannan shiri, muna rokon Allah ya saka masa da mafificin alkhairinsa Amin.

DAGA ISYAKU.COM

Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/KIHbQShlAs2GexpIYyxleG

Domin Gyara Wayarka Ka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi

0/Post a Comment/Comments

Rubuta ra ayin ka

Previous Post Next Post