• Labaran yau

  Rashin dangana, kalli hukuncin da aka yi ma wasu barayin baturin mota.Hotuna

  Sashen jakar magori na Mujallar isyaku.com ya tattaro mana wani labari maras dadin ji daga unguwar Adak ukoh, da ke garin Calabar na jihar Cross River, domin dai labari ne na wasu barayin baturin mota da aka kama, kuma bayan sun sha dan karan duka, sai aka samo tayoyi aka dora masu, daga bisani aka banka masu wuta da ransu kiri kiri suna ci da wuta har suka kone kurmus.

  A garin Birnin kebbi kuwa, lamarin satar baturin mota ba wani abin mamaki bane, domin dai duk da yake yansanda na kama barayin lokaci zuwa lokaci, amma samun hukunci wadatacce daga Kotuna sai ya zama wani lamari da ke daukar lokaci.

  DAGA ISYAKU.COM

  Copyright, do not copy and paste our news on your blog without expressed permission from us.

  Shiga shafin mu na Facebook facebook.com/isyakuweb

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/AlFUDQouyehJRacXxBzbX0

  Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira

  WAYAR KA TA LALACE KO KANA BUKATAR FLASHING? 

  Garzaya zuwa SENIORA TECH,shago mai lamba 50, hawa na sama gefen hagu,TAUSHI PLAZA , yamma daga gidan marigayi Waziri Umaru,kan Tiltin Ahmadu Bello, Nassarawa, Birnin kebbi jihar Kebbi. Barka da zuwa gidan sauki wajen gyaran wayar salula a garin Birnin kebbi.
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Rashin dangana, kalli hukuncin da aka yi ma wasu barayin baturin mota.Hotuna Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });