Sirrinyamace.com
Mafi girman kuskuren da zaki a matsayin ki na matar aure shine kokarin shiga tsakanin mijinki da yan uwansa, babu shashasha irin wannan macen domin yan uwan miji da kike gani in suna sonki kingama yin nasara da farin jini a family din koda kuwa mijin bayasonki saide ya wulakantaki abayan idonsu, inyace zai sakeki in suka taru suka nuna bazai yiwu ba ba yadda ya iya sai sulhu.
Amma ace yau muggan kawaye na baki shawara cewa ki shiga tsakanin su tunda kinga yana sonki, ke kuma don rashin hankali ki biyewa hakan toh kin kashe kanki, babban abun ban haushi ita mai bada irin wannan shawarar ba hakan takewa nata ba, wani lokacin mara aurece ma fa zaka ga tana baiwa mai aure irin wannan shawaran dan rashin tunani na wasua matan kuma kaga sun dauka.
Toh Wallahi in halinki ne yar uwa Maza ki canja, domin inma kinki tofa kisani duk ranar da yai fushi karon farko akanki to wlh saki ne ke kwankwasa kofa bakuma wanda ya isa ya hanashi sakinki har iyayensa!domin dama afusace suke dake. Ballantana kuma inkin dau Karan tsana kin Dora Wa mahaifiyarsa.
Lallai matan dake shiga tsakanin mazajnesu da yan uwansu harma da masu asiri to wlh kuji tsoron Allah ku tuba, kuje ku warware wannan sihiri matukar kuna fatan cikawa da imani domin inkuka kuskura kuka mutu haka zaku riski Allah baram-baram ko kallon rahama bazaku samu ba, komi sallarki da azumin ki sun tashi abanza. Ku girmama yan uwa tare da iyayen mazajen ku sai Kuga albarka a yayanku, me yasa yanzu duk 'ya'yan gasu nan ne kurum sai haihuwa amma ba tarbiyyar kirki sai yan kadan.
Ai akwai wanda matarsa tai irin wannan tsakaninsa da yan uwansa, karshe yazo har jama'ar anguwa bai saurarsu ballantana gaisuwa ta mutunci karamin wa'azin da Allah yai masa sai ya jarabaci daya daga cikin 'ya'yansa da rasuwa! Yana kasuwa matar tai masa waya yai Maza ya dawo gida.
KUNSAN WANI ABU?
Ba mutuwar bace zafin babban tashin hankali shine duk wanda ya dosa da sunan ataimaka azo dan aima dansa sutura cikin anguwar sai su dare, ko suce toh da ya Gama fadi!sai su yunkura su tashi sui gaba, duk makotan sukai banza dashi, tunda bai ganin girman kowa dama, haka yan uwansa nan ma dama ta rabasu, 'ya'yansa ko gidan su basa zuwa. n haka mu kula, mu kyautata alaka, mu zauna da kowa lafiya. Domin zama da mutane lafiya ko bakomi su zasui rakiyarka zuwa makabarta wataran, karka kuskura matarka ta raba ka da jama'a billahil azim zaka raina kanka wa
DAGA ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/AlFUDQouyehJRacXxBzbX0
WAYAR KA TA LALACE KO KANA BUKATAR FLASHING?
Garzaya zuwa SENIORA TECH,shago mai lamba 50, hawa na sama gefen hagu,TAUSHI PLAZA , yamma daga gidan marigayi Waziri Umaru,kan Tiltin Ahmadu Bello, Nassarawa, Birnin kebbi jihar Kebbi. Barka da zuwa gidan sauki wajen gyaran wayar salula a garin Birnin kebbi.