• Labaran yau

  Me ka fahimta da wannan rungumayya da sumbatar wadannan manyan mata ?

  Wadannan manyan mata sun sami kansu a yanayi na runguma da sumbatar juna da harshe yayin da suka makale wa junansu daram lokacin wannan sumbata, wata kawarsu kuma take tasye a gefensu tana murmushi kuma tana kara masu kwarin guiwar cewa su hada harshensu wajen wannan sumbata.

  Amma miye ka fahimta da irin wannan yanayi da ya faru a bainar jama'a lokacin wani biki? anya matan mu ababen yarda ne matukar suka yi cudani a wajen bukukuwa tare da wasu kawayensu mata ?.

  DAGA ISYAKU.COM

  Copyright, do not copy and paste our news on your blog without express written permission from us.

  Shiga shafin mu na Facebook facebook.com/isyakunews

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/AlFUDQouyehJRacXxBzbX0

  Domin Flashin ko gyaran wayarka Garzaya zuwa SENIORA TECH,shago mai lamba 50, hawa na sama gefen hagu,TAUSHI PLAZA , yamma daga gidan marigayi Waziri Umaru,kan Tiltin Ahmadu Bello, Nassarawa, Birnin kebbi jihar Kebbi. Barka da zuwa gidan sauki wajen gyaran wayar salula a garin Birnin kebbi.
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Me ka fahimta da wannan rungumayya da sumbatar wadannan manyan mata ? Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });