• Labaran yau

  Matar aure ta fada tsaka mai wuya bayan hoton tsiraicinta ya bayyana a intanet

  Wata matar aure a kudancin Najeriya ta fada cikin tsaka mai wuya, bayan hotunan tsiraicinta ya bayyana a shafukan intanet.Mujallar isyaku.com ya gano cewa ita wannan matar ce ta aika ma wata kawarta wadannan hotuna, amma bayan barkewar matsala a tasakaninsu ,sai kawar ta wallafa hotunan a intanet.

  Sai dai majiyar mu ta shaida mana cewa, ita wanna matar tare da kawarta suna aiki ne a waje daya, amma sai wani lamari ya shaiga tsakaninsu, sakamakon haka matar ta dinga aika ma kawarta hotunan tsiraicinta.

  Amma bayan an sami baraka a tsakaninsu, sai kawarta ta tona mata asiri ta hanyar wallafa wadannan hotunan tsiraicinta a intanet.

  DARASI

  Kada ka/ki taba yarda da aboki ko kawa kashi 100 bisa 100, wanda ka yarda da shi, shi ke juyawa ya cuce ka a zaman Duniya, wanda ka ba amana shi ke dawowa ya ci amanarka, wanda kake furta kalaman kirki a kansa shi ke juyawa ya fadi mugayen kalamai a kanka. Ka/ki dogara ga Allah domin iya dan Adam, sai Allah

  DAGA ISYAKU.COM

  Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/KIHbQShlAs2GexpIYyxleG

  Domin Gyara Wayarka Ka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Matar aure ta fada tsaka mai wuya bayan hoton tsiraicinta ya bayyana a intanet Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });