Kwastam ta kama mugan kayaki masu hadari da aka shigo da su Najeriya

Hukumar Kwastam runduna ta 2 da ke gabar ruwa na Omne ta cafke wasu haramtattun kayaki da aka shigo da su wanda ke da hadari ga tsaro a Najeriya, domin sun kunshi tufafin soji 600, hulunan soji 600 da kuma takalman soji guda 600 tare da haramtattun kayaki da aka kiyasta kudin odansu a kan N543.95 miliyan.

Kakakin hukumar  Ifeoma Onuigbo, ta shaida haka wa manema labaru cewa an kuma kama wani kwantena makare da adduna 575, haka zalika an kama buhunan shinkafa makare a wasu kwantenoni da wasu haramtattun kayaki da dama

DAGA ISYAKU.COM

Copyright, do not copy and paste our news on your blog without express written permission from us.

 Shiga shafin mu na Facebook facebook.com/isyakuweb

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/AlFUDQouyehJRacXxBzbX0

Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira

WAYAR KA TA LALACE KO KANA BUKATAR FLASHING? 

Garzaya zuwa SENIORA TECH,shago mai lamba 50, hawa na sama gefen hagu,TAUSHI PLAZA , yamma daga gidan marigayi Waziri Umaru,kan Tiltin Ahmadu Bello, Nassarawa, Birnin kebbi jihar Kebbi. Barka da zuwa gidan sauki wajen gyaran wayar salula a garin Birnin kebbi.

0/Post a Comment/Comments

Rubuta ra ayin ka

Previous Post Next Post