• Labaran yau

  Karbe jakar kudi a hannun wanda ya fito daga Banki, duba abin da ya faru da barayin

  Wasu samari biyu sun gamu da mumunar ajali daga wajen fusatattun jama'a bayan sun cafke wata jakar kudi daga hannun wani mutum wanda ya karbo kudin daga Banki kuma suka tsere a kan babur, amma basu je nesa ba aka kuwata kuma nan take aka kamasu, suka sha dukan ajali daga bisani aka banka wuta a gawarsu tare da bubur da suka yi satar a garin Abayi da ke jihar Abia ranar Laraba.

  Majiyarmu ta ce wadannn samari sun shahara wajen jiran jama'a idan sun karbo kudi daga Banki sai su bi su kan babur wanda aka goya sai ya karbe jakar kudin ko laidar kudin kuma sai su tsere.

  DAGA ISYAKU.COM

  Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/KIHbQShlAs2GexpIYyxleG

  Domin Gyara Wayarka Ka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Karbe jakar kudi a hannun wanda ya fito daga Banki, duba abin da ya faru da barayin Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });