Kalli ruwan kazanta da wasu mata ke sarrafa ganye domin sayerwa jama'a

Majiyarmu daga garin Awka na jihar Anambra, ta aiko mana hoton wasu mata wadanda aka gani suna wanke ganyen Shuwaka da ruwan cabo a wani rafi a gari, daga bisani wadannan mata za su kai wannan shuwaka su sawar wa jama'a a kasuwanni.

Wannan ya zama wajibi mu sanar da iyalanmu cewa su dinga wanke duk wani ganye da aka nuna alamar wanke shi idan suka sayo daga kasuwa, sai a sake wanke shi sosai da ruwa masu tsabta a gida kafin a yi amfani da shi.

DAGA ISYAKU.COM

Copyright, do not copy and paste our news on your blog without expressed permission from us.

Shiga shafin mu na Facebook facebook.com/isyakuweb

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/AlFUDQouyehJRacXxBzbX0

Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com

Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira

WAYAR KA TA LALACE KO KANA BUKATAR FLASHING? 

Garzaya zuwa SENIORA TECH,shago mai lamba 50, hawa na sama gefen hagu,TAUSHI PLAZA , yamma daga gidan marigayi Waziri Umaru,kan Tiltin Ahmadu Bello, Nassarawa, Birnin kebbi jihar Kebbi. Barka da zuwa gidan sauki wajen gyaran wayar salula a garin Birnin kebbi.

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN