• Labaran yau

  Kalli macen da ke magana da kai a muryar Komputa na layin MTN

  Jakar magori na Mujallar isyaku.com ya samo mana bayani kan muryar mace da ke magana a Komputa idan kana hulda da layin sadarwa na kampanin MTN. Wannan murya ce ke cewa "the subscriber you're calling is not reachable,please try again later, ko the subscriber you're calling is switched off" da sauransu.

  Wannan mace sunanta Kgomotso Christopher yar asalin kasar Afrika ta kudu, JARUMA ce a tafarkin rayuwa, kuma wacce ta kammala karantunta na Digiri a jami'ar Colombia da ke New York a kasar Amurka kafin ta sami kanta a kampanin MTN.

  Kgomotso tana aiki da kampanin MTN har tsawon shekara shida kenan, kuma aikinta ya shafi aikin MURYA watau VOICE OVER.

  DAGA ISYAKU.COM

  Copyright, do not copy and paste our news on your blog without express written permission from us.

  Shiga shafin mu na Facebook facebook.com/isyakunews

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/AlFUDQouyehJRacXxBzbX0

  Domin Flashin ko gyaran wayarka Garzaya zuwa SENIORA TECH,shago mai lamba 50, hawa na sama gefen hagu,TAUSHI PLAZA , yamma daga gidan marigayi Waziri Umaru,kan Tiltin Ahmadu Bello, Nassarawa, Birnin kebbi jihar Kebbi. Barka da zuwa gidan sauki wajen gyaran wayar salula a garin Birnin kebbi.
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Kalli macen da ke magana da kai a muryar Komputa na layin MTN Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });