• Labaran yau

  Tarkon zamani, yadda yan mata ke jan hankalin maza masu aure da hotunan tsiraici

  Hattara, akwai hotuna da ke bayyana tsiraici, mun sakasu ne don zama hujja da fadakarwa ba wai ganganci ba ne.

  Ya zama wajibi a wannan zamani ma'aurarta su kare mutunci,martaba da darajarsu a huldarsu da mata ko maza, domin dai a yanzu haka an sami karin yawaitar yadda yan mata suke addabar maza, musamman maza masu aure ta hanyar aika masu hotunan tsiraicinsu domin su ja hankalinsu.

  Wata matar aure, ta gaza hakuri, domin dai mijinta ne da kanshi ya ba wata yarinya lambar matarshi cewa ya canja lamba kuma da lambar ce yake shafin sada zumunta, bayan yarinyar wacce ke karatu a Jami'ar Madonna ta yi ta turo masa hotunan tsiraicinta.

  Bayan shi wannan mutum ya gaji da wannan kutse na yarinyar a rayuwarsa ne sai ya bata lambar matarsa kuma ba tare da sanin cewa lambar da wannan mutum ya bata lambar waya na matarsa bane. Ita kuma sai ta ci gaba da aiko wadannan hotuna zuwa lambar matarsa.

  Daga bisani dai, wannan mata ta fallasa wannan yarinya ta hanyar aika tsiraicinta ga wani Mawallafi shi kuma ya fallasa hotunan a yanar gizo.

  GARGADI

  Wajibi ne matan aure su bi mazajensu sau da kafa, musamman a kasar Hausa sakamakon yadda aure ke yawan mutuwa a tsakanin ma'aurata a yan wataannin da suka gabata. Yanzu haka bincike ya nuna cewa yan mata basu kulawa da samari sosai ,amma sun fi karkata wajen neman miji da zai aure su a matsayin mata ta biyu, domin ya riga ya saba da cefane da rikon mace, sabanin yadda ake ta fama da samari da suka wanke budurwa a wannan dan lokaci inda ake samun yawaitar fada a gidajen auren Angaye da Amarya.

  Allah ne kadai masani, kuma Allah ya maido da zaman lafiya ya kara wadata ya sa mata su yi wa mazansu da'a a gidajensu na aure.
   
  DAGA ISYAKU.COM

  Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/KIHbQShlAs2GexpIYyxleG

  Domin Gyara Wayarka Ka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Tarkon zamani, yadda yan mata ke jan hankalin maza masu aure da hotunan tsiraici Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });