• Labaran yau

  Hannun barawo ya makale a tanki wajen satan man fetur, ya kuwata domin neman ceto

  Sashen jakar magori na Mujallar isyaku.com ya leka garin Awka na jihar Anambra inda ya samo mana labarin wani barawo da ya addabi mazauna garin da satar man fetur a motoci ko janaretoci, dubun wannan barawo ta cika ne bayan ya zundura hannunsa a cikin wani tanki domin yin sata kamar yadda ya saba, amma fa sai hannu ya makale. Bayan ya yi iya abin da zai iya yi domin ya cire hannunsa amma ya kasa, sai gogan naka ya dinga tsala ihu yana neman taimako, lamari da ya jawo hankalin jama'a kuma aka yi taro a kansa.

  Wata majiya ta shaida mana cewa lamarin ya faru da safiyar yau, amma an sami nassarar kubutar da hannun barawon da yamma.

  Yawancin jama'a sun alakanta wannan lamari da maganin juju, bisa al'ada a wannan yanki da suka yi imani da harkokin tsafi na gargajiya.

  DAGA ISYAKU.COM

  Copyright, do not copy and paste our news on your blog without expressed permission from us. 

  Shiga shafin mu na Facebook facebook.com/isyakuweb

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/AlFUDQouyehJRacXxBzbX0

  Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira

  WAYAR KA TA LALACE KO KANA BUKATAR FLASHING? 

  Garzaya zuwa SENIORA TECH,shago mai lamba 50, hawa na sama gefen hagu,TAUSHI PLAZA , yamma daga gidan marigayi Waziri Umaru,kan Tiltin Ahmadu Bello, Nassarawa, Birnin kebbi jihar Kebbi. Barka da zuwa gidan sauki wajen gyaran wayar salula a garin Birnin kebbi.
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Hannun barawo ya makale a tanki wajen satan man fetur, ya kuwata domin neman ceto Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });