• Labaran yau

  Haba jama'a, karanta yadda aka gundule kan yarinya yar shekara 12

  Filin jakar magori a yau ya leka garin Oghara wanda ke gundumar Ethiope a cikin jihar Delta, kuma ya samo mana wani labari mai ban tausayi da al'ajabi ganin yadda wasu ko wani da ba a san ko su waye ba suka kashe wata yarinya yar shekara 12 kuma suka gundule kanta da sanyin safiyar yau.

  An ga gawar wannan yarinya ne da sanyin safiya a magamar Okwemeva kan titin Scot.

  An jiyo Kwamishinan yansanda na jihar Delta CP Muhammad Mustafa ya ce "tabbas DPO na wannan wuri ya kira ni a wayar salula, ya kuma shaida mini cewa yarinyar tana da tabin hankali kafin aukuwar wannan lamari.Ya ce duk da haka yansanda na ci gaba da bincike domin tabbatar da hakikanin yadda lamarin ya faru.

  DAGA ISYAKU.COM

  Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/KIHbQShlAs2GexpIYyxleG

  Domin Gyara Wayarka Ka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Haba jama'a, karanta yadda aka gundule kan yarinya yar shekara 12 Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });