• Labaran yau

  Duba abin da ya faru da wanda ya kwace babur a hannun dan acaba. Hotuna

  Wani matashi ya gamu da mumunar karshe sakamakon hukuncin kato da fusatattun matasa suka zartar masa a Kotun kowa ma Alkali ne, bayan an kama shi yayin da ya kwace babur a hannun wani matashi a kan hanyar Ikot Okoro da ke karamar hukumar Abak a jihar Akwa Ibom ranar Asabar.

  Majiyar Mujallar isyaku.com daga Uyo na jihar Akwa Ibom ta kara mana haske cewa bayan matashin ya tare da abokin aikata laifi, sun yi nassarar kwace wannan babur a hannun saurayin, nan take saurayin ya yi kururuwa kuma ya tara sauran matasa, daga bisani suka bi wadannan yan fashi.

  Garin tsere ne wanda aka kama ya fado daga babur shi kuma dayan ya tsere, shi kam wanda aka kama bai karasa Duniya da dadi ba, domin dai wannan dan fashi ya sha mugun dukan ajali ne a hannun wadannan fusatattun Samudawan samari da matasa, wanda hakan ya sa ala tilas wannan barawo ya sheka barzahu babu shiri kuma cikin yanayin wulakanci.

  DAGA ISYAKU.COM

  Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/KIHbQShlAs2GexpIYyxleG

  Domin Gyara Wayarka Ka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Duba abin da ya faru da wanda ya kwace babur a hannun dan acaba. Hotuna Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });