• Labaran yau

  Dalili da yasa dan shekara 21 ya kashe mahaifiyarsa ya yi lalata da gawarta

  BENIN CITY – A 21-year-old boy, identified as Samuel Emobor Oghenekporboro, has allegedly killed his mother, just as he is accused of going ahead to have multiple carnal knowledge with her corpse.These bizzare incidents happened at Ologbo Community, along Benin-Sapele road, in Ikpoba-Okha Local Government Area of Edo State. The horrible incident was said to have occurred in their rented apartment at 8B, Market Road, Ologbo, on Monday, October 29, 2018. Sunday Vanguard gathered that the suspect allegedly strangled her 58-year old mother, Mrs Christiana Ighoyivwi, and copulated with her lifeless body; he was said to have hoped that money would appear from the blues in the process. The aged mother of the victim, Mrs Maria Gabriel, was said to have discovered the ugly incident when she went to the daughter’s residence about 6am to invite her to a nearby church for morning prayer. The old woman was said to have knocked repeatedly on her daughter’s (victim) door but nobody responded. When she eventually peeped through an opening in the window, she saw the sordid scene and raised the alarm. The suspect was said to have swiftly opened the door and attempted to escape, but was apprehended by neighbours who handed him over to police at Ologbo. Semen-stained pants said to belong to the suspect and his late mother were recovered from the room as exhibits by police officers. Spokesman for Edo Police Command, DSP Chidi Nwabuzor, said investigation was ongoing as the suspect would be arraigned soon.

  Read more at: https://www.vanguardngr.com/2018/11/shocking-man-21-strangles-mother-makes-love-to-corpse/

  isyaku.com 4-11-2018

  Wani yaro dan shekara 21 mai suna  Samuel Emobor Oghenekporboro ya kashe mahaifiyarsa kuma ya yi lalat da gawarta  a unguwar Ologbo da ke kan hanyar Benin-Sapele a karamar hukumar Ikpoba-Okha na jihar Edo ranar Litinin 29 ga watan Oktoba a gida mai lamba 8B kan hanyar kasuwar garin Ologbo.

  ISYAKU.COM ya gano cewa shi dai wannan yaro ya shake mahaifiyarsa ce yar shekara 58 mai suna Mrs Christiana Ighoyivwi har ta mutu cikin dare, daga bisani ya aikata lalata da ita bisa tunanin cewa kudi zai dinga zubowa a lokacin da ya fara aikata lalata da ita.

  Amma asiri ya tonu ne bayan mahaifiyar matar, watau Kakar Samuel ta je gidan da karfe 6 na Asuba domin su tafi Chochi tare, amma sai ta kula an ki bude kofa, bayan ta ture tagar dakin ne ta gan abinda ya faru kuma ta kira makwabta suka balle daki kuma suka gan abin da ya faru , daga bisani kuma suka kira yansanda daga rundunar yansanda na garin Ologbo wanda suka zo suka kama Samuel suka tafi da shi domin bincike, bayan sun kula akwai busheshen maniyi a al'aurar mahaifiyarsa da gajeren wandonsa.

  Hoto: ba hakikanin hoton matar bane

  DAGA ISYAKU.COM

  Copyright, do not copy and paste our news on your blog without expressed permission from us.

  Shiga shafin mu na Facebook facebook.com/isyakuweb

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/AlFUDQouyehJRacXxBzbX0

  Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira

  WAYAR KA TA LALACE KO KANA BUKATAR FLASHING? 

  Garzaya zuwa SENIORA TECH,shago mai lamba 50, hawa na sama gefen hagu,TAUSHI PLAZA , yamma daga gidan marigayi Waziri Umaru,kan Tiltin Ahmadu Bello, Nassarawa, Birnin kebbi jihar Kebbi. Barka da zuwa gidan sauki wajen gyaran wayar salula a garin Birnin kebbi.
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Dalili da yasa dan shekara 21 ya kashe mahaifiyarsa ya yi lalata da gawarta Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });