Arangama tsakanin yan Shi'a da dakarun soji, kasar Amurka ta sa baki

Ofishin jakadancin  kasar Amurka a Najeriya ta bukaci gwaamnatin Najeriya da yan kungiyar IMN da aka fi sani da Shi'a su kai zukata nesa, kuma a bi dokokin Najeriya. Wannan sanarwar ta yau ta biyo bayan fito na fito ne da ya faru tsakanin dakarun sojin Najeriya da yan Shi'a a yan kwanakin baya da ya yi sanadin rasa rayuka 50, kamar yadda yan Shi'ar suke zargi.Hakazalika sun yi zargin cewa fiye da yan Shi'a 1000 suka bace sakamakon wannan arangama.

Gwamnatin Najeriya tana ci gaba da tsare shugaban mabiya Shi'a Sheikh Yakub Elzakzaky kusan tsawon shekara uku duk da yake wata babbar Kotu a birnin Abuja ta bayar da umaurni a sake shi bisa sharadin beli, amma har yanzu yana tsare a hannun hukumomi a Najeriya.

DAGA ISYAKU.COM

Copyright, do not copy and paste our news on your blog without expressed permission from us.

Shiga shafin mu na Facebook facebook.com/isyakuweb

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/AlFUDQouyehJRacXxBzbX0

Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com

Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira

WAYAR KA TA LALACE KO KANA BUKATAR FLASHING? 

Garzaya zuwa SENIORA TECH,shago mai lamba 50, hawa na sama gefen hagu,TAUSHI PLAZA , yamma daga gidan marigayi Waziri Umaru,kan Tiltin Ahmadu Bello, Nassarawa, Birnin kebbi jihar Kebbi. Barka da zuwa gidan sauki wajen gyaran wayar salula a garin Birnin kebbi.

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN